Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari zai ciyo bashin N402bn domin biyan bashi

Buhari na neman ciyo bashin N402bn a daidai lokacin da basukan da ake bin Najeriya suka kai tiriliyan 42.

DAGA LARABA: Tashin Hankalin Da Samari Ke Ciki Amma Suke Boyewa

Nazari mai zurfi dangane da halin da samarin ke ciki amma suke boyewa.

2023: Ina da koshin lafiyar da zan jagoranci Najeriya —Tinubu

’Yan Najeriya ba za su kunyata ba muddin suka zabe ni a 2023.

2023: Babu Sanata Ahmed Lawan a sunayen ’yan takara —INEC

An rika kai ruwa rana tun bayan da Bashir Machina ya zama dan takarar Sanatan Yobe ta Arewa.

Masu garkuwa da mutum 45 a kauyen Kaduna na neman N200m

Mahara sun sace kusan mutum 60 ciki har da mata da tsofaffi da kananan yara da marasa lafiya.