Kwamishina ya buƙaci mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa
Kwamishinan ya ce matuƙar mataimakin gwamnan ba zai mara wa Abba baya ba, zai fi dacewa ya ajiye muƙaminsa.
Manyan Labarai
Kwamishinan ya ce matuƙar mataimakin gwamnan ba zai mara wa Abba baya ba, zai fi dacewa ya ajiye muƙaminsa.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta kama mota da ke ɗauke da abubuwan fashewa guda 954 da ake zargin ana shirin kai su ga ’yan ta’adda da ke jihar.
Yanzu al’ummar yankin sun damuwa kan makomar ɗorewar zaman lafiya biyo bayan kama Lankai da Turji ya yi.
Malamin ya ƙaryata zargin yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya.
Jami’in ya koka kan yadda rashin tsaftaccen ruwa da banɗaki ke shafar ilimin yara mata.