Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jiragen Yaki Sun Kashe Manyan Kwamandojin ISWAP A Tafkin Chadi

Jiragen yakin sojojin Najeriya sun kashe manyan kwamandojin  ISWAP uku a maboyar kungiyar a yankin Tafkin Chadi.

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Mutuwar Sarauniyar Ingila Za Ta Sauya

Irin sauye-sauyen da za su biyo bayan mutuwar ta Sarauniyar Ingila Elizabeth II.

Buhari ya ba ’yan kasashen waje 286 takardar shaidar zama ’yan Najeriya

86 daga cikin mutanen ‘yan kasar Lebanon ne

Majalisar Tsaro ta bukaci a gaggauta rusa rundunar tsaro ta NATFORCE

Majalisar ta ce muddin ba su yi hakan ba, jami’an tsaro za su yi

Takarar Sanata: Kotu ta umarci INEC ta tabbatar da Akpabio

Babbar Kotun Tarayya ta umarci INEC ta tabbatar da takarar Ministan Neja Delta a kujerar Sanatan Akwa Ibom ta Arewa maso Yamma