Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda sojoji suka yi raga-raga da ’yan ta’adda a Dajin Sambisa

Jiragen yakin sojojin Najeriya biyu na Super Tucano sun yi raga-raga da mayakan Boko Haram da ISWAP masu yawan gaske a maboyar ’yan ta’addan a D

INEC ta soke rajistar zaben mutum miliyan 1.12

INEC ta jaddada cewa za ta fara rabon katunan zabe a watan Oktoban 2022

’Yan banga sun fille kan dan bindiga, sun cafke wasu 6 a Katsina

’Yan banga sun fille kan gawurtaccen dan bindiga da ya addabi hanyar Jibiya zuwa Batsari

NAJERIYA A YAU: ’Yan Kudu sun mayar da mu abin kashewa a yankinsu —’Yan Arewa

’Yan Arewacin Najeriya sun ce, “Ana tsangwamar mu da kyamar mu, har ma da kashe mu a Jihar Anambra.”

Sojoji sun kwato mutum 6 da aka yi garkuwa da su a Kaduna 

Gwamnatin Jihar ce ta tabbatar da haka a wata sanarwa ranar Litinin