Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu abin da aka sauya a cikin sabbin dokokin haraji — Akpabio 

Shugaban ta ce rahotannin da ake yaɗawa kan sauya dokokin ba gaskiya ba ne.

Gwamna Abba zai yi nadamar barinmu — Kwankwaso

Kwankwaso ya bayyana ɓacin ransa kan yadda gwamnan jihar ya fice daga jam’iyyar NNPP.

Har yanzu ganin komawar Abba APC nake kamar a mafarki – Kwankwaso

Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana baƙin cikinsa kan ficewar Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf daga jam’iyyar NNPP zuwa A

Najeriya da Turkiyya sun ƙulla yarjejeniya kan yaƙi da ta’addanci

Najeriya da Turkiyya sun sanya hannu kan sabbin yarjejeniyoyin tsaro domin yaƙi da ta’addanci.

Tinubu yana cikin ƙoshin lafiya bayan ya faɗi a Turkiyya

An yi ta yaɗa hotunan bidiyo na tuntuɓen da shugaban ƙasar Najeriyar ya yi a shafukan sada zumunta.