Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Ruwa Ya Tashi Cinye Jihar Jigawa

Ambaliya ta shafe gonaki sama da 2,000 a Karamar Hukumar Kiyawa.

Sarauniyar ingila ta rasu tana da shekara 96

Bayan shafe shekara 70 tana mulki, Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ta rasu ranar Alhamis. Tuni dai aka ambaci babban danta Sarki Charles a matsayi

Shugaban Kwamitin Amintattu na PDP ya yi murabus

Rikicin cikin gida ya sa Sanata Walid Jibril yin murabus daga kujerarsa ta Shugaban Kwamitin Amintattu na Jam’iyyar PDP

’Yan Civilian JTF 1,000 sun rasu a yaki da Boko Haram —Kwamanda

Mayakan sa-kai na Civilian JTF akalla 1,000 suka rasu a yayin yaki da ta’addanin mayakan Boko Haram da ISWAP a Jihar Borno a tsawon shekara tara

Ma’aikacin Aminiya Ya Lashe Lambar Yabo kan Rikon Amana

Sani Ibrahim Paki, ya lashe Lambar Yabo kan Tsare Gaskiya na Rikon Gaskiya a wurin gudanar da aiki