Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda INEC Ke Son A yi Yakin Neman Zaben 2023

Yadda ’yan siyasa da dama za su yi asarar takararsu ta zaben 2023

DSS ta kama Tukur Mamu a filin jirgin sama a Kano

Jami’an Hukumar Tsaro na Farin Kaya (DSS) sun dauko Malam Tukur Mamu a Filin Jirgin Sama na Malam Aminu Kano da ke Kano.

ISWAP ta hallaka mayakan Boko Haram da ke tsere wa sojoji

Mayakan kungiyar tada kayar baya ta ISWAP ta bude wuta kan wasu ’yan Boko Haram da suka tsere wa samamen sojoji a Jihar Borno

Lauyoyin Kano sun maka Ado Gwanja da Safara’u a kotu kan lalata tarbiyya

An maka wasu fitattun mawakan zamani da jaruman kafar TikTok na Arewacin Najeriya a gaban Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano bisa zargin bata tarb

An tsare mai shiga tsakani a sako fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna

Jami’an tsaron kasar Masar sun tsare dan jarida Tukur Mamu, wanda ke shiga tsakani a sako fasinjan jirgin Abuja-Kaduna da ’yan bindiga suka yi g