Manyan Labarai

Manyan Labarai

ASUU ta yi watsi da tayin karin albashin malaman jami’a

Farfesa Osodeke ya ce sabon tayin karin albashin da gwamnati ta yi ba shi da amfani tunda ba a kansa suka yi yarjejeniya ba. 

DAGA LARABA: Yadda Abincin Dan Adam Ke Iya Zama Guba

Wane irin abinci ne jikin dan Adam ya fi bukata kuma a wane lokaci?

Buhari ya kafa kwamitin da zai kawo karshen yajin aikin ASUU

Ministan Ilimi Adamu Adamu ne ya sanar da haka

Nan da Disamba za mu murkushe ayyukan ta’addanci —Gwamnati

Kwararru a fannin tsaro sun sanya alamar tambaya a kan wa’adin watan Disamba da gwamnati ta sanya

Yadda ambaliyar ruwa ta hana mayakan Boko Haram sakat

Daruruwan `yan Boko Haram da iyalansu sun tsere daga maboyarsu zuwa gefen dajin Sambisa da ke Borno, sakamakon ambaliyar ruwa. Aminiya ta gano yadda `