Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Mai Yiwuwa A Fuskancin Matsanancin Wahalar Mai Kwanan Nan A Arewacin Najeriya

Kungiyar dillalan mai ta IPMAN ta ce za su fara yajin aiki idan gwamnati ba ta biya bashin biliyoyin Naira da suke bin ta ba

’Yan bindiga sun kama ‘barawo’ a Katsina, sun mika shi ga hukuma

Sun ce ya kamata a tabbatar an hukunta shi bisa doka

Gwamnati ta dakatar da batun karin kudin kiran waya da na data

Ministan Sadarwa, Pantami ne ya tabbatar da hakan

An zabi Liz Truss a matsayin sabuwar Firaministar Birtaniya

Ita ce za ta maye gurbin Boris Johnson

Abin da magoya bayan United ke cewa bayan lallasa Arsenal

Ai daman ruwa ba ya manta hanyarsa.