Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kashe iyayena da na yi ‘Jihadi’ ne —Malamin Islamiyya

Malamin Islamiyya da ya kashe iyayensa ya ce Jihadi ya yi

Yadda iyaye suka yi wa ’ya’yan cikinsu 48 fyade a shekara 2

Wasu daga cikin yaran sun rasu, wasu sun dauki juna biyu; wasu iyayen kuma sun lalata ’ya’yan cikinsu fiye da daya

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane a masallacin Juma’a a Zamfara

’Yan bindiga sun kai wa masu Sallar Juma’a hari, inda suka sace mutane da dama a Karamar Hukumar Gummi ta Jihar Zamfara.

Sabbin Kwamishinoni 11 sun karbi rantsuwar kama aiki a Kano

Na zabo sabbin kwamishinonin ne bisa ga cancantar su da kuma kwarewar da suke da ita.

Zargin N6.3bn: Kotu ta wanke tsohon Gwamnan Filato, Jonah Jang

Kotun ta yi watsi da daukacin tuhume-tuhume 17 da aka gurfanar da tsohon gwamnan a kansu