Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dan Majalisar Bassa/Jos-North: Kotu ta soke nasarar Musa Avia Agah

Kotun ta ayyana dan takarar Jam’iyyar PRP, Muhammad Adam Alkali, a matsayin wanda ya yi nasara a zaben na ranar 26 ga watan Fabrairu, 2022

An yanke wa tsohuwar shugabar kasar Myanmar daurin shekara 3

Suu Kyi mai shekara 77 za ta yi aiki mai tsanani a kurkuku saboda magudin zabe

NAJERIYA A YAU: Dole A Gwada Kwarewarsu Kafin A Ba Su Aiki —Tilde

Rashin daukar wadanda Gwamnatin Jihar Bauchi da UNICEF suka tura karatun NCE aikin koyarwa a jihar ya bar baya da kura

Sheikh Dahiru Bauchi: Malamin da zuri’arsa ta fi kowacce yawan mahaddata Alkur’ani

Fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya kafa tarihin zama mutumin da ya fi kowa yawan zuri’ar da ta haddace Alkur’ani

Matashi ya kashe mahaifansa 2 da tabarya a Jigawa

Sai dai ana zargin matashin na da tabin hankali