Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi yayin ziyara a Turkiyya

Tinubu ya zube har ƙasa yayin da jami’an da ke kusa suka gaggauta kai masa ɗauki.

Na janye takara na mara wa Abba baya — Barau

Barau ya ce abin da ya fi muhimmanci yanzu shi ne a mara wa Gwamna Abba baya, a daina rikici da takaddama, tare da ba shi damar gudanar da mulki ba ta

An dauke wuta a babban layin lantarki na Najeriya

Karo na biyu ke nan cikin kwanaki hudu ana dauke wuta a babban layin lantarki na kasa, inda a wannan karon wutar ta dauke da misalin karfe 10.50 na sa

Juyin mulki: Hafsoshin soji 16 za su fuskanci hukuncin kisa

Wani tsohon Janar ɗin soja ya ce babu makawa a wannan hukunci ga duk sojan da aka samu da wannan laifin yunƙurin juyin mulki, in dai ba shugaban ƙasa

Shugaban Hukumar Alhazai da ƙarin kwamishinoni biyu sun yi murabus a Kano

Sun ce suna aiki ne bisa ƙa’idojin tafiyar Kwankwasiyya ƙarƙashin jagorancin, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso,