Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wike ya cancanci zama mataimakin shugaban kasa a APC —Masari

Masari ya gaskata cewa an yi taro a Landan tsakanin Wike da Tinubu, kan yadda za su hada hannu domin APC ta lashe zaben 2023.

’Yan sanda sun kama dan takarar Sanatan NNPP a Maiduguri

An kuma kulle sakatariyar jam’iyyar da ke jihar

Gwamnati za ta ba da kwangilar tsaron Jirgin Kasan Abuja-Kaduna

Gwamnati na duba yiwuwar bai wa kamfanoni masu zaman kansu aikin samar da tsaro a bangaren sufurin jiragen kasa

NAJERIYA A YAU: Zaben 2023: Shin Zai Yiwu A Tura Sakamako Ta Intanet?

Mun tattauna da Hukumar INEC da kuma masanin fasahar sadarwa ta zamani kan wannan batu. 

Yadda na kashe Sheikh Goni Aisami, na gudu da motarsa – John Gebriel

Ya ce ya kashe shi ne bayan malamin ya rage masa hanya a mota