Manyan Labarai

Manyan Labarai

NBC ta tsawaita wa’adin biyan bashi ga kafofin labaran da ta soke lasisinsu

NBC ta kara wa kafofin watsa labaran kwanaki hudu su biya bashin da take binsu.

Dalilin da sojoji fiye da 200 za su ajiye aiki —Nwachukwu

Rundunar sojin ta yi watsi da zargin cin hanci da rashawa na daga cikin dalilan da suka sanya sojojin ajiye aikin.

Mutanen da aka kashe a harin Al-Shabaab sun karu zuwa 13

Yawan fararen hula da aka kashe a harin da mayakan Al-Shabaab suka kai wani otel a Mogadishu, babban binin kasar Somaliya ya karu zuwa 13.

Kwamandan ’yan ta’adda zai auri fasinjar jirgin kasan Abuja-Kaduna

Mai shiga tsakani ya ce kwamandan ’yan ta’addan yana son wata budurwa a cikin fasinjojin da suka sace

Tubabbun ’yan Boko Haram za su soma aikin sharar titi a Maiduguri

Jarabta dai Allah Ya riga Ya jarabce mu da ita.