Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dakatar da jigilar jirgin kasan Abuja-Kaduna ta jawo asarar N3bn

Ana asarar Naira miliyan 21.6 a kullum tun bayan harin ’yan ta’adda.

NAJERIYA A YAU: Yadda Sojoji Suka Shiga Wurin ’Yan Ta’adda Suka Ragargaje Su —Ganau

Babu mutumin kirki ko daya da ya rage a kauyen da ’yan ta’adda suka tare a cikinsa

Abin da ya faru a shekara 1 na mulkin Taliban a Afghanistan

A ranar 15 ga Agusta, 2021 ne kungiyar Taliban ta kwace mulkin Afghanistan

Ya kashe budurwarsa mai shekara 13 ya kone gawarta bayan ya yi mata ciki

Ya kuma binne gawarta a daji bayan ya konata

Yadda kamfanonin fasa dutse ke ci da gumin Kanawa

Mutanen sun yi korafin ba rashin samun diyya daga kamfanonin