Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya dawo da Bashir Ahmad gwamnati, ya daga likafarsa

Buhari ya kuma daga likafar Bashir Ahmad.

Mika wuyan ’yan Boko Haram 14,609 ya bar baya da kura

Akwai kuskure a tsarin dawo da su cikin mutane.

’Yan bindiga sun sako mutum 51 da suka sace a Kaduna

’Yan bindigar sun rike mutum daya kan lallai sai iyalansa sun siya musu babura biyu kafin su sako shi.

NLC ta bukaci Buhari ya kara wa ma’aikata albashi da kashi 50

NLC ta caccaki gwamnoni kan shawarar sallamar ma’aikatan da suka haura shekaru 50 a duniya.

Buhari zai soke aikin jirgin kasa da ya bai wa kamfanin CCECC

Ministan Sufuri ya bai wa kamfanin kasar China wa’adin wata biyu saboda tafiyar hawainiya