Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ko babu Kwankwaso Abba zai ci zabe

Ya tuna da yadda tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau ya lashe zabe a 2003 ba tare da goyon bayan wani uban gidan siyasa ba, haka kuma Kwankwaso ya da

Kano: Masu bin Abba zuwa APC za su dawo NNPP — Sanata Hanga

Sanata Rufa’i Sani Hanga ya bayyana ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf, daga jam’iyyar NNPP a matsayin ƙundumbalar siyasa da za ta kai shi ta baro.

Juyin mulki: Sojoji sun mika wa Tinubu rahoto

Sakamakon binciken ya samu sojojin da laifin yunƙurin aikata juyin mulki, kamar yadda aka tuhume su

Abba zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin

Wannan na zuwa ne bayan gwamnan ya fice daga jam’iyyar NNPP a ranar Juma’a.

Za a tsaurara dokar taƙaita kashe kuɗi a bukukuwan aure a Sakkwato

Ma’aurata na fuskantar matsananciyar wahala, lamarin da ke ƙara tsananta aure ga matasa mata da maza da suka kai mizaniyin yin aure.