Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ilimi ya gagari talaka, amma ’yan siyasa na yawo a jiragen alfarma —Gumi

Gumi ya soki yadda ’yan siyasa ke yawo a jiragen alfarma na kashin kansu alhali ilimi na gagarar ’ya’yan talakawa

An kama mata ’yan Boko Haram suna safarar abinci

Dubun mata ’yan Boko Haram bakwai ta cika a hanyarsu ta kai wa mayaka kayan abinci a daji

DAGA LARABA: Kamen ’Yan Arewa: Shin Lokacin Daina Ci-Rani Ya Yi?

Shin Amotekun halastacciyar kungiya ce kuma tana da harumin tsare ’yan Najeriya haka kawai?

Kotu ta yanke hukuncin kisa ga Faston da ya kashe yaro ya binne gawar a coci

Ya aikata laifin ne a shekarar 2017

An ga ’yan bindiga da rana tsaka kan babura a cikin garin Katsina

Sai dai ‘yan sanda sun karyata labarin