Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya ce ta 4 a jerin kasashen da suka fi cin bashi —Bankin Duniya

Najeriya ta kasa rage ko dan wani kaso na bashin da ake binta.

Sojoji sun cafke wadanda suka kai hari Cocin Owo

Manjo-Janar Lucky Irabor ya ce sojoji sun kama maharan tare da hadin gwiwar hukumomin tsaro.

Nan da ’yan makonni za a magance matsalar tsaro a yankinmu —Wase

Wase ya bai wa jama’ar mazabarsa tabbacin cewa nan da makonni kadan za a kawo karshen kalubalen tsaro

NAJERIYA A YAU: ’Yan Najeriya Za Su Fara Yin Wayar Minti Biyu a N100

Karin haraji zai sa kudin sayen data karuwa zuwa N2,500 a kan gigabyte daya.

Kaso 76 na daliban Najeriya sun ci jarabawar WAEC ta bana

Hukumar ta bayyana hakan ne bayan fitar da sakamakon jarawabar na bana