Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sace matar kanen Sanata Babba Kaita

“A jimlace dai, sun kwashe matan aure biyu da yara biyu.”

Daga karshe Buhari ya saki Dariye da Nyame daga kurkuku

A sake su ne da ranar Litinin

Akwai yiwuwar ninka kudin kiran waya da data a Najeriya

Kiran waya minti daya zai kai N40, data kuma N2,500 kowane gigabyte.

Fadar Shugaban Kasa ta koka bisa kisan dabbobinta

Namun dajin sun hada da birai da beraye da manyan macizai da jemagu da nau’ikan tsuntsaye iri-iri, wadanda an kebe musu wurarensu.

NAJERIYA A YAU: Yadda ‘IPOB’ Ta Yi Wa ’Yan Nijar 7 Kisan Gilla A Imo

Tasirin kashe ’yan Nijar da ake zargin ‘IPOB’ ga alakar Nijar da Najeriya