Manyan Labarai

Manyan Labarai

ISWAP ta kashe mayakan Boko Haram 8 a Borno

ISWAP ta yi galaba a kan mayakan Boko Haram da yunwa ta fito da su neman abinci.

Amotekun ta sake kama matafiya ’yan Arewa 151 a Ondo

An kama su ne a cikin wata tireka

Najeriya tana cikin mawuyacin hali fiye da yadda take a 2015 —Sanusi

Abin da aka gani a 2015 nafila ne kan abin da zai faru a 2023.

Yayar tsohon Shugaban Kasa Yakubu Gowon ta rasu

Ita ce babbar yaya ga Yakubu Gowon

Ya kashe mahaifinsa saboda yi wa mahaifiyarsa kishiya

Dan uwan mahaifin yaron ya ce dama yana shaye-shaye