Manyan Labarai

Manyan Labarai

An dawo da dokar hana hawa babur da daddare a Katsina

Dama an dakatar da dokar ce da Azumi

Ta’addanci: Daruruwan mutane sun tsere daga yankin Birnin-Gwari

Motoci sun fi 100 da suka kwashe mutane zuwa wasu wurare daga ranar Asabar zuwa Lahadi a yankin

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Ke Kallon Batun Tsige Buhari

Inda aka kwana kan yunkurin ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa na tsige Shugaba Buhari kan matsalar tsaro

Yadda sayar da kuri’a ke barazana ga dimokuradiyyar Najeriya

Abin takaici, a lokacin zabe, masu jefa kuri’a su dauki lokacin tamkar lokaci ne na sharbar jar miya a gidajensu.

Dalilin da ya sa ba za mu kara wa’adin yin rajistar zabe ba — INEC

Wa’adin zai cika ne ranar 31 ga watan Yulin 2022