Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tikitin Musulmi da Musulmi ya gwara kan Tinubu da Atiku

Abin bakin ciki ne mutum kamar Atiku ya rika shara karya.

An gano gawar mutum 26 da suka nutse a ruwa a kokarin tsere wa ’yan bindiga

Musayar wuta da aka yi tsakanin ’yan bindiga da jami’an tsaro ce ta razana mutanen kauyen.

Mahara sun sace matar ma’aikacin Poly da ’ya’yanta 3 a Kaduna

Yanzu haka jami’an tsaro sun fantsama neman wadanda aka sacen a dazukan da ke yankin.

Kwankwaso ya gargadi ’yan majalisa kan tsige Buhari

Kwankwaso wanda tsohon Ministan Tsaro ne ya gargadi ’yan Majalisar kan zumudin neman tsige Buhari

Bincike: Shin an kashe dan bindiga mai shan jini a Jibiya?

An taba kama kasurgumin dan bindiga Ibrahim Umar, wanda ya ce har jinin wadanda ya kashe yake lasa