Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sai na bai wa matata cekin kudi take ba ni kanta —Magidanci

Magidancin na zargin matar sanay ’ya’yanta karbar kudi daga hannun kwartayenta

Matsaloli 5 da suka addabi ’yan Najeriya

A yanzu Buhari yana shekararsa ta ban-kwana da gadon mulkin Najeriya da zai kammala wa’adinsa na biyu.

An tsaurara tsaro a Kano bayan rahoton kai hari hedikwatar ‘yan sanda

An yada rahoton cewa wasu mahara sun yi harbe-harbe a hedikwatar ‘yan sanda ta Zone 1.

Jerin hare-haren da suka auku cikin mako daya a Abuja

Tun bayan harin Gidan Yarin Kuje ake zaman dar-dar a Abuja.

Gumi ya caccaki Gwamnati kan barazanar daukar mataki a kan Daily Trust da BBC

Malamin nan na addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya yi Allah wadai da barazanar da Gwamnatin Tarayya ta yi na sanya wa gidan Talabijin na Trust da BBC