An kai sabon hari a Yankin Birnin Tarayya
Hari na uku cikin kwana uku da ’yan ta’adda suka kai a Kwali da ke Birnin Tarayya
Manyan Labarai
Hari na uku cikin kwana uku da ’yan ta’adda suka kai a Kwali da ke Birnin Tarayya
Gwamnatin Jihar Borno ta rufe sansanonin ’yan gudun hijra hudu, tare da raba wa mutane 11,000 da ke cikinta gidaje kyauta
Mashawarcin shugaban kasa kan sha’anin tsaro ya ce ’yan Najeriya sun gaji da mastalar tsaro da ke addabar kasar
Dangin Hanifah, wadda malaminta, Abdulmalik Tanko, ya sace sannan ya kashe ta suna so a gaggauta aiwatar da hukuncin rataya da aka yanke mishi
An fargabar maharan sun kashe sojoji da dama a yayin harin.