Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hanifa: An yanke wa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa

Kotu ta yanke masa hukuncin kisa bayan tabbatar da laifinsa.

’Yan bindiga sun halaka sama da mutum 20 a kauyukan Zamfara

Sai dai ‘yan sanda sun karyata labarin kai harin

Kisan Hanifa: Kotu za ta yanke wa Abdulmalik hukunci

A yau ne ake sa ran kotu za ta yanke hukuncin karshe kan shari’ar kisan yarinyar nan da ake zargin shugaban makarantarsu ya yi wa kisan gilla, H

Kotu ta dage sauraron bukatar Abduljabbar na sauyin kotu

Kotun Shari’ar Musulunci ta dage shari’ar Abduljabbar zuwa ranar 4 ga Agusta, 2022

Ni na ankarar da Buhari ’yan bindiga na neman sace shi —El Rufa’i

Ba a sanar da Buhari barazanar da aka yi na sace shi ba, sai da El-Rufai ya je ya shaida mishi