Manyan Labarai

Manyan Labarai

Barazanar tsaro: Gwamnatin Nasarawa ta rufe ilahirin makarantun jihar

Umarnin ya shafi makarantun gwamnati da masu zaman kansu

Buhari ya ba da umarnin fito da jirage don fara sufuri a kamfanin Nigerian Air

Za a fara sufurin ne da jirage guda uku

Matsalar tsaro: Sanatoci sun yi barazanar tsige Buhari

Sun ba Buharin mako shida ya magance matsalar ko su tsige shi

An Bakado Shirin ISWAP Na Kai Hari A Abuja Da Wasu Jihohi

Wuraren sun hada da jihohin Katsina da Zamfara da Kaduna da kuma Kogi.

An bar Arewa a baya wajen rajistar zabe, kwana 4 kafin INEC ta rufe

Legas ta yi wa Kano fintinkau, Delta da Ribas sun zarce sauran jihohin Arewa, Yobe na cikin na karshe.