Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Daga Lahadin Nan INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zabe

INEC ta ce babu gudu babu ja da baya a rufe yin rajistar zabe ranar 31 ga Yuli, 2022

Za a raba wa mata tallafin N20,000 —Sadiya Faruq

Buhari na so mata su ja jarin da zai taimaka su yaki talauci.

‘Yan bindiga za su iya sace Buhari —Buba Galadima

Idan muka dogara da gwamnatin Buhari, tabbas halakamu za a yi.

’Yan bindiga sun sake sace matar Sarkin Fulani a Abuja

Maharan sun sake sace matar Sarkin Fulanin, bayan sace ta wasu watanni a baya.

An bayyana sojojin rundunar tsaron shugaban kasa da aka kashe a Abuja

An bayyana sunayen hafsoshin sojin Rundunar Tsaron Shugaban Kasa da ’yan bindiga suka kashe a Abuja.