Wasu fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna 3 sun kubuta
Fasinjojin uku sun kubuta bayan wani bidiyo mai tayar da hankali ya karade kafafen watsa labarai.
Manyan Labarai
Fasinjojin uku sun kubuta bayan wani bidiyo mai tayar da hankali ya karade kafafen watsa labarai.
Gwamnan ya ce dukkan matsalolin su na cikin gida ne, kuma za su warware su.
’Yan uwan fasinjojin jirgin kasan Kaduna da ke hannun ’yan bindiga sun gudanar da zanga-zanga a Hedikwatar Ma’aikatar Sufuri ta Tarayya. Har zuwa loka
Gwamnatin Tarayya ta dauki matakin ne saboda karuwar barazanar tsaro da makarantun FGC ke fuskanta a Abuja
An rufe FGC Kwali kan barazanar harin ’yan bindiga