Manyan Labarai

Manyan Labarai

Layin karbar abincin Mariya: Taimako ko kashe zuciya?

Ana dafa akalla katan 500 na taliya a lokaci guda; Wasu na ganin ciyarwar na iya haifar da matsala a cikin al’umma

’Yan bindiga sun kashe direba, sun kwashe fasinjoji a hanyar Jibiya da rana tsaka

Sun kashe direban motar sannan suka kwashe fasinjoji

Ban nemi a ba ni sarauta ba —Ado Aleiro

A karon farko ma sai da na yi watsi da tayin.

’Yan bindiga sun yi barazanar sace Buhari

Da yardar Allah, El-Rufai da Buhari za su shigo hannunmu.

Ka fito mu yi muhawara gaba-da-gaba idan ka isa —Atiku ga Tinubu

Muna kalubalantar Tinubu da ya fito gaba-da-gaba da Atiku domin nuna wa duniya cewar yana da masaniya da kuma cikakkiyar lafiya.