Manyan Labarai

Manyan Labarai

Atiku ya nemi na yi masa abokin takara a 2007 —Tinubu

Tinubu ya karyata ikirarin da Atiku ya yi.

Ba na garkuwa da mutane sai dai kawai na kashe su —Aleiro

Wadannan su ne dalilan da nima ba zan bar mutane su huta ba.

Za a dauke wuta tsawon awa 8 a Kano, Katsina da Jigawa —KEDCO

Za a dauke wutar ce daga karfe 10 na safe zuwa 6:30 na yamma ranar Asabar

Yaron da ya yi irin ‘Gadar Zulum’ ya ce burinsa shi ne zama injiniya

Ya ce babu wanda ya koya mishi kuma babu irin ginin da ya fi burge shi kamar gadar sama.

’Yan bindiga sun yi wa makiyayan Kebbi fashin shanu 2,000 a Sakkwato

Makiyayan na hanyar komawa gida daga yankin Borgu ne ’yan bindiga suka kai musu hari suka kora dabbobin zuwa dajin Zamfara