Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Tarayya za ta kashe N30bn don gyaran majalisa 

Gwamnatin Tarayya ta ce gyaran Majalisar Dokoki ta Kasa zai lakume Naira biliyan 30.2

NAJERIYA A YAU: ‘’Yar uwata ta sume saboda rashin samun zuwa Hajji’

Wasu maniyyatan sun biya kudin tafiya Hajji tun a shekarar 2020 amma ba su samu zuwa ba

Hatsarin mota: Mutum 30 sun kone kurmus a hanyar Zariya zuwa Kano

FRSC ta tabbatar da faruwar hatsarin, kuma ta ce an kai gawarwakin ABUTH

Kowanne dan Najeriya yanzu yana da hannun jari a NNPC – Mele Kyari

Ya ce sam gwamnati ba ta sayar da kamfanin ba

Gwamnati na duba yiwuwar haramta acaba a Najeriya baki daya

Hakan ya biyo bayan kammala taron Majalisar Tsaro ta Kasa