Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mako 2 da Buhari ya bai wa Ministan Ilimi ba zai yi aiki ba idan… — ASUU

Buhari ya bai wa ministan ilimi wa’adin mako biyu ya kawo karshen yajin aikin.

DAGA LARABA: Dalilan Da Daliban Kano Ke Yawan Faduwa Jarabawa

Ko me ya sa harkar ilimi, musammam a Arewacin Najeriya ke kara tabarbarewa, har yana neman mutuwa?

Yajin aiki: Sai mun ga abin da ya ture wa Buzu nadi — ASUU

ASUU dai na zargin Ministan Kwadago da yin baki-biyu

Zaben 2023 zai fi kowanne inganci a tarihin Najeriya — INEC

Ya yi alkawarin cewa UBEC ba za ta ba ’yan Najeriya kunya ba

Buhari ya bai wa Ministan Ilimi mako 2 ya kawo karshen yajin aikin ASUU

Buhari ya umarci Ministan Kwadago, Chris Ngige, ya kasance daga mahalarta zaman tattaunawar sulhu da gwamnati ta kira malaman jami’ar