Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sauya dokokin haraji da muka amince da su — Kwamitin Majalisar Wakilai

Kwamitin ya ce zai ci gaba da nazarin dokokin domin gano waɗanda ke da hannu a lamarin.

Sojoji sun daƙile hari, sun kashe kwamandojin Boko Haram 2 a Borno

Dakarun sun kuma fatattaki wasu ‘yan ta’adda da suka yi ƙoƙarin shigowa Najeriya daga Kamaru.

Kotun Ƙoli ta wanke Al-Mustapha daga zargin kisan Kudirat Abiola

Kotun Kolin Najeriya ta kori shari’ar da ake yi wa Manjo Hamza Al-Mustapha (mai ritaya), tsohon Babban Jami’in Tsaron na marigayi Shugaban Soja, Janar

NAJERIYA A YAU: Inda Aka Mike Da Inda Aka Kauce Tun Bayan Dawowa Mulkin Dimokuraɗiyya A Jamhuriya Ta Hudu

Cigaba da akasin haka da Najeriya ta samu tun bayan dawowar mulkin farar hula a 1999.

Tinubu ya tura jakadu 4 daga cikin 68 da aka tantance

Tinubu ya amince da tura Ambasada Ayodele Oke a matsayin jakadan Najeriya zuwa Faransa.