Manyan Labarai

Manyan Labarai

Masu gidajen burodi za su fara yajin aiki ranar Laraba

Za su fara yajin aikin ne saboda tsadar kayayyaki

An haramta amfani da Adaidaita Sahu daga karfe 10 na dare a Kano

Dokar za ta fara aiki ne daga ranar Alhamis.

An tsige Mataimakin Gwamnan Jihar Oyo

Tsigewar ta fara aiki nan take bisa amincewar duk mambobin majalisar dokokin jihar

Gwamnatin Zamfara ta soke nadin sarautar kasurgumin dan bindiga, Ado Aleiro

Gwamnatin Zamfara ta dakatar da Sarkin da ya bai wa Aliero sarauta.

NAJERIYA A YAU: PDP Ta Yi Waje Da APC A Osun

Zaben Osun ’yar manuniya ce cewa babban zaben 2023 zai bambanta da sauran da suka gabata a Najeriya.