Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan kwadago za su yi zanga-zangar kwana 2 don goyon bayan ASUU

Za yi zanga-zangar a ranakun 26 da 27 ga watan Yulin 2022

An bai wa kasurgumin dan bindiga sarautar gargajiya a Zamfara

Nadin sarautar dai ya jawo cece-kuce

Dimokuradiyya ce ta yi tasiri a zaben Osun —Buhari

Buhari ya taya Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP murnar lashe zaben.

Adeleke na Jam’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan Osun

PDP ta tunkude APC daga kujerar gwamnatin Jihar Osun.

Zaben Osun: Masu zanga-zanga sun taru a matattara sakamako

Masu zanga-zangar sun ce ba su yarda a yi “inconclusive” ba.