Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ina umartar dakarun Najeriya da su shafe ’yan ta’adda daga doron kasa —Buhari

Shekaru 12 da suka wuce sun kasance cike da kalubale, ganin barazanar tsaro iri iri da suka addabi kasar.

An fara kwaso alhazan Najeriya zuwa gida

Jirgin farko na alhazan Najeriya sun baro Saudiyya zuwa gida a safiyar Juma’a

Duk da shan suka, Biden ya dage sai ya je Saudiyya

A ranar Juma’a Biden, zai kai ziyarar aiki Saudiyya, duk da sukar da yake sha kan yadda a baya ya ke kyamar kasar

’Yan bindiga sun kashe mutum 14,500 a shekara 4 A Yankin Sahel–ECOWAS

ECOWAS ta ce mutum miliyan 5.5 kuma sun rasa matsugunnansu a yankin a tsawon lokacin

An kashe ’yan ta’adda 48, wasu 3,858 sun mika wuya a mako 2 a Borno

An kashe manyan kwamandojin ISWAP, an cafke wasu tare da masu kai musu kaya