Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YA: Yadda Muka Rayu Kwana 100 A Hannun ’Yan Bindiga

Fasinjan jirgin kasan Kaduna da aka sako ya bayyana abubuwan da suka faru da su a lokacin da suke hannun ’yan ta’adda.

Tsohuwar matar Donald Trump ta mutu

Ita ce matarsa ta farko da ta haifa masa ’ya’ya uku

Kada ki kuskura ki ziyarci jihohin Kudu maso Gabas – IPOB ga Jakadiyar Birtaniya

IPOB ta ce akwai makarkashiyar hallaka ta a yankin

Me ya sa aka daura auren Malami da diyar Buhari cikin sirri?

Sai dai babu wanda aka gayyata yayin bikin

NAJERIYA A YAU: Dalilan Da ’Yan Najeriya Ba Sa Tuhumar Shugabanni

A kasashen da suka ci gaba, da zarar ’yan kasa ba su gamsu da shugabancin da ake masu ba, za su mike tsaye don tuhumar shugabanninsu