2023: Na gamsu da hadin Tinubu da Shettima —Kwankwaso
Na yi farin ciki da wannan hadi na Tinubu da Shettima.
Manyan Labarai
Na yi farin ciki da wannan hadi na Tinubu da Shettima.
Tattauna da Malam Tukur Manu kan shigarsa tsakani ’yan ta’adda da gwamnati don a sako fasinjijo jirgin kasan Abuja-Kaduna
Muddin muna son samun ci gaba, sai mun yi watsi da akidar addini ko kabilanci a kasar nan.
Tinubu ya zabi Kashim Shettima bayan janyewar Alhaji Kabiru Ibrahim Masari.
Akwai wurare da dama da zan iya yi wa APC aiki da kwazo.