Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 3 sun mutu, 40 sun jikkata a hatsarin mota a Yobe

Wata mota ƙirar kanta ta afkawa mutanen da ke zaune a gefen titi a kan hanyar Gombe zuwa Potiskum a Jihar Yobe.

Dalilin da ya sa na fara karatun digirin farko a fannin shari’a a jami’a – Sarki Sanusi

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce shawarar da ya yanke ta fara karatun digirin farko a Jami’ar Northwest da ke Kano wani yunkuri ne na cika buri

Mambobin hukumar NAHCON sun buƙaci Tinubu ya cire shugabancin hukumar

Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Aikin Hajji ta ƙasa (NAHCON) sun rubuta takarda ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman ya cire shugaban

2027: ’Yan APC kaɗai za a bai wa muƙami idan aka ci zaɓe — Nentawe

Sai dai masana sun ce wannan mataki zai iya kawowa tsarin shugabanci naƙaso.

NAJERIYA A YAU: Nasarori Da Kalubalen Da Bankin Musulunci ke Fuskanta A Najeriya

Gwagwarmayar da bankin Musulunci ya sha, cigaban da aka samu da kalubalen da suka dabaibaye shi.