Harin Kuje: An kama ’yan sanda na waya da ’yan ta’addar da suka tsere
Wasu ’yan sanda sun shiga hannu bayan an same su suna waya da ’yan ta’adda da suka tsere daga Gidan Yarin Kuje.
Manyan Labarai
Wasu ’yan sanda sun shiga hannu bayan an same su suna waya da ’yan ta’adda da suka tsere daga Gidan Yarin Kuje.
Mai shiga tsakani ya ce hukumomin gwamnati sun samu rahoto yiwuwar harin, amma ba su dauki matakin da ya dace
Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda ne suka kai harin suka kubutar da ’yan uwansu daga kurkukun
Ta tabbatar da haka ne a cikin wani sabon bidiyo
An yi jana’izar ne a babban masallacin birnin Yola