Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya kai ziyara gidan yarin Kuje kafin ya wuce Senegal

Ya kai ziyarar ce gabanin ya wuce Senegal

Buhari zai tafi Senegal jim kadan bayan Harin Kuje

Zai kai ziyarar aiki kasar Senegal, jim kadan bayan ya sauya ministocinsa washegarin harin da aka kai wa ayarin motocinsa

Babu dan Boko Haram ko daya da ya rage bayan harin Kuje —Ministan Tsaro

Mayaka kusan 300 ne suka kai harin ranar Talata da dare

Saudiyya ta kara wa Najeriya wa’adin jigilar Aikin Hajji

Hukumar NAHCON ta ce wa’adin zai ba ta damar kwashe ragowar maniyyatan da ba su samu zuwa Saudiyya ba

Buhari ya sauya ministoci, ya rantsar da sabbi

Ya rantsar da sabbin minsitoci sa’o’i kadan bayan ’yan bindiga sun kai hari a Gidan Yarin Kuje da ke Abuja.