Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe Mataimakin Kwamishinan ’Yan sanda a Katsina

Mataimakin Kwamishinan shi ne kwamandan rundunar ’yan sanda na yankin Dutsinma.

Shugaban PDP na Kano ya bukaci shugaban jam’iyyar na kasa ya yi murabus

Yi wa yankin Kudu adalci shi ne Iyorchia Ayu ya cika alkawarin da ya dauka na ajiye mukaminsa.

Duk da karin lokacin jigila, maniyyatan Najeriya 8,000 za su iya rasa Hajjin bana

Sai dai NAHCON ta ce tana da kwarin gwiwar kwashe su duka

NAJERIYA A YAU: ‘Yadda Aka Nemi Yin Lalata Da Ni A Wurin Aiki’

Duk da cewa yawanci an fi neman mata da lalata, amma yanzu abin ya kai ga har mazan ma ba a bari ba

Uba Sani ya zabi Hadiza Balarabe abokiyar takararsa

Mun kudiri aniyar ganin Jihar Kaduna ta zama abar kwatance ta fuskar jagoranci nagari.