Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta daure wani Sanatan APC shekara bakwai kan almundahanar kudi

Kotun ta kuma bayar da umarnin rufe kamfanoninsa biyu.

Kotu ta dakatar da Gwamnatin Kano daga karbo bashin Naira biliyan 10

An hana gwamnatin daukar kowane irin mataki don karbo bashin Naira biliyan 10 daga Bankin Access.

’Yan bindiga sun kashe sojoji 22 da ‘yan sanda 7 a Neja da Taraba

Rundunar sojin Najeriya ta ce masu hannu a wannan aika-aika za su girbi abin da suka shuka.

Kungiyar Kwadago ta kira zanga-zanga kan yajin aikin ASUU

NLC ta ce tunda tattaunawa ta ki samar da mafita, to za ta bullo wa gwamnati ta wata hanyar

Babbar Sallah: Kudin jirgi zuwa Arewacin Najeriya ya yi tashin gwauron zabo

Legas zuwa Yola babu dawowa ya kai N135,000, zuwa Sakkwato N128,000 zuwa Kano da Maiduguri N105,000