Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Nasarori Da Kalubalen Da Bankin Musulunci ke Fuskanta A Najeriya

Gwagwarmayar da bankin Musulunci ya sha, cigaban da aka samu da kalubalen da suka dabaibaye shi.

Zargin ɗaukar nauyin ta’addanci: Ba a samu makamai a gidana ba — Malami

Sanarwar ta ce babu wata hujja da ta nuna an samu harsasai ko makami a gidan Malami.

HOTUNA: Kamfanin Media Trust ya buɗe sabon babi na aikin jarida a zamanance

Ɗakin labaran shi ne irinsa na farko a Yammacin Afirka da ya haɗa jarida, rediyo, talabijin da kafafen dijital a wuri guda.

Neman a kashe waɗanda suka hallaka uwa da ’ya’yanta a Kano ya saɓa da dokokin Najeriya — Lauya

Lauyan ya ce akwai matakai da doka ta tanadar kuma dole sai an bi su kafin yanke hukunci.

Abba ya bai wa mutumin da aka kashe wa iyali kyautar kujerar hajji, gida da kuɗi

Gwamnan ya ce zai tabbatar an yi wa mutumin adalci biyo bayan kashe iyalinsa a jihar.