Manyan Labarai

Manyan Labarai

Aminiya ta kaddamar da sabon tambarinta

Mun sauya taku da salo wajen gudanar da aikin jarida ta hanyar tsage gaskiya da kuma tafiya daidadai da zamani.

Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan Babbar Sallah a Najeriya

Hakan na nufin Alhamis ce daya ga wata

Tallafin Mai: Za a binciki zargin karkatar da Dala biliyan 7 a gwamnatin Buhari

Za a yi binciken ne tsakanin 2017 zuwa 2021

An ga watan Babbar Sallah a Saudiyya

Alhazai za su yi tsayuwar Arfa ranar Juma’a 9 ga watan Yuli, 2022

Najeriya na kan gaba wajen noma da shan Tabar Wiwi a duniya — NDLEA

Sai dai ya ce za a iya shawo kan matsalar