Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ekweremadu: Majalisa za ta tura tawaga zuwa Birtaniya

Majalisar za ta tura tawagar ranar Juma’a bayan gwamnatin Birtaniya ta tuntubi Najeriya kan tsare Ekweremadu da matarsu

’Yan bindiga sun fara harbin fasinjojin jirgin kasan da ke hannunsu

Mutumin da ya sa baki ako sako 11 daga cikin fasinjojin ne ya tabbatar wa Aminiya.

’Yan Bindiga sun kwace kauyuka 30 a Zamfara —Gumi

Mutanen kauyuka fiye da 71 sun gudu, manoma na arcewa suna barin gonakinsu.

Babu gudu ba ja da baya kan daukar bindiga don kare kai a Zamfara —Matawalle

Gwamnan Zamfara ya ce kare kai dabi’a ce ta dan Adam kuma matakin da gwamnatinsa da dauka bai saba doka ba.

DAGA LARABA: Ainihin Halin Da Harkar Ilimi Ke Ciki A Jihar Kebbi

Irin halin ni-’yasu da makarantun gwamnati ke ciki a Jihar Kebbi