Manyan Labarai

Manyan Labarai

Maniyyatan Kano sun yi zanga-zangar rashin samun tafiya Saudiyya

Mun samu labari ma cewa babu kujeru a kasa.

Ba za mu fasa bincike ba duk da Mai Shari’a Tanko ya yi murabus —Majalisar Dattawa

Binciken zai kawo karshen dambarwar da ta kunno kai a fannin shari’ar kasar.

‘Tilasta wa Tanko Muhammad aka yi ya sauka daga mukamin Alkalin Alkalai’

Majiyoyi sun ce Fadar Shugaban Kasa ce ta tilasta masa sauka

Sojoji sun yi tir da umarnin Gwamnan Zamfara cewa mutane su dauki bindiga

Gwamnan ba shi da hurumin ya umarci Kwamishinan ’Yan Sanda ya ba da lasisin mallakar bindiga

Abin da muka tattauna da Obasanjo kan zaben 2023 — Farfesa Ango Abdullahi

Farfesa Ango Abdullahi da Obasanjo sun yi ittifakin cewa ’yan takarar shugaban kasa da APC da PDP suka tsayar ba su cancanta ba, amma ’yan Najeriya na