Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Yunwa ta kashe mutum 23 a sansanin ’yan gudun hijira da ke Katsina’

Yunwa, hawan jini da matsananciyar damuwa ne suka kashe su

NAJERIYA A YAU: Irin Shaidar Karatu Da Ake Bukatar Masu Neman Shugabanci Su Mallaka

Alakar matakin karatun shugabannin siyasa da tasirinsu wajen gudanar da harkokin mulki

’Yan bindiga sun sace DPO a Kaduna

DPO din na kan hanyarsa ta zuwa Birnin Gwari ne domin kama sabon aikinsa.

Hajji 2022: Rukunin farko na maniyyatan Kano za su tafi Saudiyya ranar Litinin

A yanzu haka ma maniyyatan suna can a sansanin Alhazai na Jihar suna shirin tafiya.

Yadda muka ceto almajirai 21 daga coci a Jos – DSS

Sun ce ana koarin mayar da su Kiristoci ne