Manyan Labarai

Manyan Labarai

Masari ga Ciyamomin Katsina: Ku ceto yankunanku daga ’yan bindiga

Ya ce bai kamata su tsaya jiran wani daga waje ba

Na damu matuka da yadda Sanatoci ke ficewa daga APC – Abdullahi Adamu

Sa dai ya ce hakan ba sabon abu ba ne in zabe ya karato

ASUU: Saura kiris daliban jami’o’i su koma karatu – Gwamnatin Tarayya  

Ngige ya ce da alama yajin aikin ya zo karshe

Adadin mutanen da suka mutu a girgizar kasa a Afghanistan ya haura 1,000

Wasu 1,500 kuma sun sami raunuka

Limamin Masallacin Maiduguri Road Kaduna ya rasu

Marigayin da ne ga shahararren malamin addinin Musulunci, Marigayi Sheikh Lawal Abubakar, kuma wa ne ga tsohon Editan Jaridar Daily Trust, Nasiru Lawa